✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

kafar hagu

Wasu yara ne suka je wasan kwallo da yara irinsu, ana cikin buga kwallo sai aka ci masu masaukin baki, sai suka ce ba ci…

Wasu yara ne suka je wasan kwallo da yara irinsu, ana cikin buga kwallo sai aka ci masu masaukin baki, sai suka ce ba ci ba ne. Ana cikin rigima to akwai wani mahaukaci a gefe yana kallo, sai suka tambaye shi cewa: “Malam don Allah, wannan ci ne ko kuwa?” Sai ya ce: “A’a ba ci ba ne.” Suka sake tambayarsa ya fada masu dalilin da ya ce ba ci ba ne, sai ya ce: “Saboda ai da kafar hagu ya buga kwallon.”, 08032342258