✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jam`iyyar adawa ta SDP ta taya Buhari murnar lashe zabe

Mukaddashshin shugaban jam’iyyar adawa ta (SDP), Farfesa Tunde Adeniran, ya taya Shugaba Buhari murnar lashe zabensa karo na biyu kuma ya bukace shi da ya…

Mukaddashshin shugaban jam’iyyar adawa ta (SDP), Farfesa Tunde Adeniran, ya taya Shugaba Buhari murnar lashe zabensa karo na biyu kuma ya bukace shi da ya yi amfani da wannan damar wajen inganta hadin kan ‘yan Najeriya da tabbatar da zaman lafiya a kasar.

Farfesa Tunde ya bayyana hakan ne a wasikar da ya aikawa shugaban. Kamar yadda Daraktan watsa labarai na jam’iyyar SDP Yemi Akinbode ya bayyanawa manema labarai.