✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jagoran masu satar mutane ya harbe xan uwansa

’Yan sanda a Jihar Oyo sun kubutar da wani attajiri mai suna Alhaji Muhammadu Barmo daga hannun masu garkuwa da mutane da suka yi yunkurin…

’Yan sanda a Jihar Oyo sun kubutar da wani attajiri mai suna Alhaji Muhammadu Barmo daga hannun masu garkuwa da mutane da suka yi yunkurin kashe shi saboda ya gane fuskar jagoran tawagar, wanda dan uwan attajirin ne.