Jadawalin Gasar Cin Kofin Duniya A Brazil
Juma’a 20 Ga Yuni, 2014
Italy da Costa Rica Biyar na yamma
Switzerland da France Takwas na dare
Honduras da Ecuador Sha daya na dare
Asabar 21 Ga Yuni, 2014
Argentina da Iran Biyar na yamma
Germany da Ghana Takwas na dare
Nigeria da Bosnia-Herzegobina Sha daya na dare
Lahadi 22 Ga Yuni, 2014
Belgium da Russia Biyar na yamma
South Korea da Algeria Takwas na dare
United States da Portugal Sha daya na dare
Litinin 23 Ga Yuni, 2014
Australia da Spain Biyar na yamma
Netherlands da Chile Biyar na yamma
Croatia da Medico Tara na dare
Cameroon da Brazil Tara na dare
Talata 24 Ga Yuni, 2014
16:00 GMT Italy da Uruguay Biyar na yamma
16:00 GMT Costa Rica da England Biyar na yamma
20:00 GMT Japan da Colombia Tara na dare
20:00 GMT Greece da Ibory Coast Tara na dare
Laraba 25 Ga Yuni, 2014
Nigeria da Argentina Biyar na yamma
Bosnia-Herzegobina da Iran Biyar na yamma
Honduras da Switzerland Tara na dare
Ecuador da France Tara na dare
Alhamis 26 Ga Yuni, 2014
United States da Germany Biyar na yamma
Portugal da Ghana Biyar na yamma
South Korea da Belgium Tara na dare
Algeria da Russia Tara na dare