✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Ina rubutu da kafa domin ciyar da iyalina’

Ahmadu Yakubu wani matashi ne da aka haifa da bukata ta musamman. Duk da wannan nakasa, yana iya ciyar da iyalinsa ba tare da ya…

Ahmadu Yakubu wani matashi ne da aka haifa da bukata ta musamman.

Duk da wannan nakasa, yana iya ciyar da iyalinsa ba tare da ya yi bara ba.

A wannan bidiyon, ya bayyana yadda ya yi karatu da kuma burinsa a rayuwa.