✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

In kun gama…

Wata Bazazzagiya ce aka kira ta a waya, sai ta ji ana ta yin dariya kuma ta ki karewa, sai ta yi zaton ko masu…

Wata Bazazzagiya ce aka kira ta a waya, sai ta ji ana ta yin dariya kuma ta ki karewa, sai ta yi zaton ko masu shan jinin mutane ne da ake labari. Ganin haka sai ta dauki wayar ta kai kicin ta aje, ta kulle kofar, ta ce wa wayar: “Idan kun gama na zo.”
Daga Ummi Shateerah, Jos. 07062122001