✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotunan bikin nadin Sarkin Hausawan Badun

Juma’a 24 ga watan Satumba, 2021 ce ranar da ake bikin nadin sabon Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru, bayan rasuwar Sarkin Ibadan Alhaji Dahiru…

Juma’a 24 ga watan Satumba, 2021 ce ranar da ake bikin nadin sabon Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru, bayan rasuwar Sarkin Ibadan Alhaji Dahiru Zungeru kimanin wata biyu da suka shude.

Babban basaraken lardin Ibadan, Oba Saliu Adetunji, Olu na Ibadan ne zai yi nada Sarkin Hausawan na Ibadan a fadarsa da ke Ibadan a Jihar Oyo.

Ga hotunan bikin da muka yi muku tsaraba:

Shugaban al’ummar Ibo na Sabo Ibadan
Wasu mahalarta taron bikin nadin sarautar Sarkin Hausawan Badun
Baale, wato Dagacin garin Sabo Ibadan
Jama’a a fadar Sarkin Hausawan Badun a lokacin da ake shire shiryen bikin nadinsa