Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da Mataimakin Gwamnan Kano Yusuf Gawuna a wajen Zikirin (Hoto: Saudat)Mai Martaba Sarkin Kano tare da wasu manyan baki a wurin zikirin da ya gudana a fadarsa. (Hoto: Saudat).Wani sashe na jama’ar da suka taron suna tsaka da yin zikiri a Fadar Sarkin Kano. (Hoto: Saudat).Wasu karin jama’ar da suka halarci taron zikirin. (Hoton: Saudat).Karin wasu mahalarta taron da ya gudana a Fadar Sarkin Kano. (Hoton: Saudat).Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da Mataimakin gwamna jihar, Yusuf Gawuna da kuma Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, a lokacin taron zikirin. (Hoton: Saudat).
Wasu daga cikin matan da suka halarci zikirin daga bangare guda. (Hoto: Saudat)
Mata ma ba a bar su a baya ba (Hoto: Saudat).Wasu baki daga ciki da kuma wajen Kano da suka halarci zikirin (Hoto: Saudat).
Komawar Mai Martaba Sarkin Kano gida bayan an kammala zikirin da kuma adduo’i a ranar Juma’a. (Hoton: Saudat).