✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Sarkin Kano ya bude cibiyar kula da masu cutar kansa a Ribas

Sarkin ya je ne bisa gayyatar Gwamna Wike

A ranar Lahadi ce Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bude Cibiyar Kula da Masu Cutar Kansa da ciwon zuciya ta Peter Odili, wacce Gwamna Nyesom Wike ya gina a garin Akpor da ke jihar.

Sarkin na Kano ya je ne a matsayin babban bako na musamman a bisa a gayyatar gwamnatin jihar.

Ga yadda bikin ya kasance cikin hotuna:

Sarki Jaja na Opobo na jihar Ribas a yayin da ya zo tarbar Sarkin Kano
Mai martaba sarkin Kano da gwamna Nyesom Wike da kuma manyan jami’na gwamnatin jihar a yayin bikin (Hoto: Al Ameen)

 

Mai martabar Sarkin Kano ya na jaewabi wajen yanka kyallenan bude Cibiyar (Hoto: Al Ameen)

 

Gwamna Wike mai masukin baki a wajen yanka kyallen bude Cibiyar (Hoto: Al Ameen)
Mai martaba Sarki yayin bude Cibiyar (Hoto: Al Ameen)

 

Ginin Cibiyar Peter Odili da Sarkin Kano ya bude a jihar Ribas