✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidindimun Gizagawa:

A labarin jajantawa kuwa, mun samu labarin cewa Rukayya Hussaini Musa Doma, 08176238255, Allah Ya yi wa mahaifinta rasuwa a ranar Asabar da ta gabata.…

A labarin jajantawa kuwa, mun samu labarin cewa Rukayya Hussaini Musa Doma, 08176238255, Allah Ya yi wa mahaifinta rasuwa a ranar Asabar da ta gabata.

Muna rokon Allah Ya jikansa da gafara, mu kuma da muka rage, Ya ba mu ikon cikawa da ingantaccen imani, idan tamu mutuwar ta zo. – Gizago!
***
A wannan makon, ga sabbin Gizagawan da suka dace da rijista:
1-Magaji Abdurrahman, Limancin Koma Zariya, 08163655152 (GZG618KDN). 2-Abdulganiyyu Isah, 07060639895 (GZG619KOG). 3-Mamman Habibu, 08101521213 (GZG620KOG). 4-Tofa Bello, 07036363784 (GZG621KOG). 5-Hasan Ibrahim, 08065542357 (GZG622KOG). 6-danjuma Abubakar, 08067629419 (GZG623KOG). 7-Isah Adam, 08062932407 (GZG624KOG). 8-Kasim Sale, 08037668629 (GZG625KOG). 9-Badamasi Sama’ila, 08065716565 (GZG626KOG). Fatima Muhammad, 08169967046 (GZG627KOG). 10-Alhaji Abdullahi Zakari, Zanwan Lafiya, 08036198815 (GZG628NSW). 11-Alhaji Shu’aibu Muhammad Talban Lafiya 08035976290 (GZG629NSW). 12-Mariya Yahya, 08140918178 (GZG630NSW). 13-Muhammad Yusuf Mayo, 08069378961 (GZG631NSW).