✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Harin ‘Yan Boko Haram ya kashe manoma 20 a Borno

Rahotanni na bayyana cewa, mayakan Boko Haram sun kai hari garin Ngamgam wanda yake da nisan kilomita 50 a Gabashin garin Damasak da ke Karamar…

Rahotanni na bayyana cewa, mayakan Boko Haram sun kai hari garin Ngamgam wanda yake da nisan kilomita 50 a Gabashin garin Damasak da ke Karamar Hukumar Mobbar a jihar Borno, inda suka kashe manoma 20 a cikin gonakinsu.

Wannan harin ya sanya jama’ar garin Damasak cikin fargaba da tsoro.

Cikakken rahoton na nan tafe.