✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Har yanzu Salisu Yusuf bai kulla yarjejeniya da Hukumar NFF ba

Kocin kungiyar kwallon kafa ta kasa Salisu Yusuf ya ce har yanzu bai kulla wata yarjejeniya da Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ba kamar…

Kocin kungiyar kwallon kafa ta kasa Salisu Yusuf ya ce har yanzu bai kulla wata yarjejeniya da Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ba kamar yadda sabon mai horar da kungiyar Bature da asalin Jamus Grenot Rohr ya yi.