✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hada da ita

Wani sabon ango ne matarsa ta bata masa rai, sai ya kawo kara wurin mahaifinsa, ya ce masa: “Baba, mata dai shegu ne, amma ban…

Wani sabon ango ne matarsa ta bata masa rai, sai ya kawo kara wurin mahaifinsa, ya ce masa: “Baba, mata dai shegu ne, amma ban da innata.” To ashe shi ma baban nasa yana shan wahala wajen innar yaron, sai ya ce mata: “Hada da ita shegiya, akwai ma shegiya kamarta ne?”
08036849036