✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gidan mahaukata

A gidan mahaukata ne aka yi musu jarrabawa, domin a gano wadanda suka warke. Da aka nuna musu bango, aka ce su je su fita;…

A gidan mahaukata ne aka yi musu jarrabawa, domin a gano wadanda suka warke. Da aka nuna musu bango, aka ce su je su fita; sai kuwa suka fita da gudu, wasu su je su doki bangon su fadi, wasu su tattake ’yan uwansu. Suna cikin yin haka sai aka ga wani daga cikinsu bai tafi ba, yana ta kallon su. Sai aka fara murna, cewa kila ya warke. Da aka tambaye shi cewa me ya sa shi bai bi su ba, sai ya amsa da cewa: “Ku kyale su su dinga haukansu, ai ni mabudin kofar yana hannuna.”
Daga Aliyu Khan BBC Azare, 07036184519