✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gfresh zai sake aure bayan rabuwa da Sadiya Haruna

Tauraron TikTok Gfresh Al’ameen ya sanar da ƙudirinsa na sake aure bayan rabuwa da matarsa Sayyada Sadiya Haruna. A baya-bayan nan ne dai aka ɗaura…

Tauraron TikTok Gfresh Al’ameen ya sanar da ƙudirinsa na sake aure bayan rabuwa da matarsa Sayyada Sadiya Haruna.

A baya-bayan nan ne dai aka ɗaura aure tsakanin taurarin TikTok ɗin guda biyu.

Sai dai Gfresh Al’ameen ya wallafa cewa sun rabu da Sadiya Haruna duk da dai bai sake ta ba.

Wata Sabuwa: Auren G-Fresh Al-Ameen da Sadiya Haruna na nan daram

Kuma zai ƙara aure kasancewar ba zai iya zama ba mata ba.

Sai dai kawo yanzu ba a ji martanin uwargida Sadiya Haruna game da wannan batu ba.