✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gasar Olamfik: Mikel Obi ne kyaftin din tawagar Najeriya

An zabi shahararren dan kwallon kulob din Chelsea na Ingila kuma kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles John Obi Mikel a matsayin kyaftin…

An zabi shahararren dan kwallon kulob din Chelsea na Ingila kuma kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles John Obi Mikel a matsayin kyaftin din tawagar Najeriya da za su fafata a gasar wasanni ta Olamfik a Brazil daga ranar 5 zuwa 21 ga watan gobe.