✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fadan kurma madubi?

Wani kurma ne suna fada da wani yaro, an raba su amma ya ki rabuwa, sai yaron ya samu sa’a, ya yi masa wani duka…

Wani kurma ne suna fada da wani yaro, an raba su amma ya ki rabuwa, sai yaron ya samu sa’a, ya yi masa wani duka a kunci; kurma ya suma. Wani mutum da zai wuce ya yayyafa masa ruwa ya farfado, aka tambaye shi abin da ya faru, sai ya ce: “Muna fada, muna fada sai na ji babuni.”
Daga mai lamba 08036968509