✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fadama!

Wasu Fulani ne suka tafi birni sai suka sauka a gidan attajiri. Da dare ya yi aka bude masu daki suka kwanta. Dama a dakin…

Wasu Fulani ne suka tafi birni sai suka sauka a gidan attajiri. Da dare ya yi aka bude masu daki suka kwanta. Dama a dakin akwai irin na’urar sanyaya daki irin wadda ake boyewa. Haka suka kwana suna ta jin sanyi kuma babu mayafin lullubewa. Da gari ya waye suka je suka gaida attajirin, suka ce: “Amma dai Alhaji gidan ga naka asalinsa tun da farko dai fadama ne ko? Saboda jiya basshi bai yiwu ba saboda sanyi ya yi yawa.”

Daga Sunusi NNPC, 08034367040