✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

diyar soja

Wani mahaukaci ne da ya saba cin kayan yara ba tare da ya biya ba, yakan tare yaran da aka doro wa talla ya amsa…

Wani mahaukaci ne da ya saba cin kayan yara ba tare da ya biya ba, yakan tare yaran da aka doro wa talla ya amsa da karfi ya cinye. Rannan sai ya ci kayan wata diyar soja, ta koma gida tana kuka, babanta ya turo sojoji suka kama shi suka fara casa shi. Nan da nan ya fara kururuwa, yana cewa: “Jama’a ku taimaka, kuna ganin mahaukata suna duka na, idan kuka kyale su za su kashe ni, domin ba su da hankali.”
Daga Nafi’u Dogon Tudun Yola, Kano 07043415527