✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilan da suka sanya Le Guen ya ki amincewa ya zama kocin Super Eagles

A ranar Litinin da ta gabata ne Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa (NFF) ta hannun kwamitin da ke da alhakin daukar wa kungiyar Super…

A ranar Litinin da ta gabata ne Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa (NFF) ta hannun kwamitin da ke da alhakin daukar wa kungiyar Super Eagles sabon koci ta bayyana Le Guen dan asalin Faransa a matsayin sabon kocin kungiyar Super Eagles.