✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA (19)

Shugaban Kasa Janar Yakubu Gowon ne yake gabatar da Malam Yahaya Gusau, Kwamishinan Ma’aikatar Aikin Gona na tarayya ga Shugaban kasar Ghana Janar Afrifa  a lokacin da shugaban ya kawo ziyara kasar nan a shekarar 1972

Babban Gwamnan Najeriya a lokacin mulkin mallaka a fadar  Sarkin Lapai Alhaji Muhammad Kobo