✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 15

Dan Majalisar Wakilai ta Tarayya da ya fito daga yankin Ishan, Honorabul Anthony Ehanahoro tare da matarsa a lokacin da yake zantawa da Babban Gwamnan Najeriya a lokacin mulkin mallaka Sa James Robertson a shekarar 1955Shugaban Kasa Janar Yakubu Gowon tare da amaryarsa Miss Victoria Zakari a bikin aurensu a shekarar 1969Sa Ahmadu Bello, Firimiyan Jihar Arewa tare da Shugabannin kungiyar  dalibai na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (ABU).  Na farko a hagu Bashir Tukur ne.  An dauki hoton ne a shekarar 1962