✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 15

Shugaban qasa Dokta Nnamdi Azikiwe (a hagu) a lokacin da yake rantsar da Minista a Ma’aikatar tsaro Cif Melford Okilo a shekarar 1965

Firaminista Sa Abubakar Tafawa Valewa tare da Babban Jami’in Tsaron Birtaniya Lord Mountbutton a shekarar 1966