✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto..4

Uwargida Robertson matar Babban Gwamnan Najeriya a lokacin mulkin mallaka tare da mata da kwarkwaran Sarkin LapaiBabban Gwamnan Najeriya a lokacin mulkin mallaka Sa James Robertson yake duba faretin da masarautar Gwandu ta shirya masa a shekarar 1956Babban Gwamnan Najeriya Sa James Robertson yake duba faretin jami’an tsaron gavar teku a shekarar 1943