✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Talla Ke Bata Rayuwar Yaran Arewa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Matsalar yawon talla ta dade tana ci wa al’ummar Arewacin Najeriya tuwo a kwarya. Me ya sa aka…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Matsalar yawon talla ta dade tana ci wa al’ummar Arewacin Najeriya tuwo a kwarya.

Me ya sa aka fi dora wa ’yan mata talla ta kasar Hausa kuma tsakanin amfanin illolin talla wanne ne a gaba?

Shirin Daga Laraba ya dubi maganar talla da idon hikima da basira, don neman mafita ta hanyar tattaunawa da hukumomi da masana a fannin ilimin addini da na duniya.