✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Son Mata Da Dukiya Ke Raba Zumunci

Abubuwan da suka haifar da yanke zumunci a tsakanin al’ummar Hausa-Fulani

More Podcasts

Zumunci wani jigo ne a tsarin rayuwar malam Bahaushe a shekarun baya, amma yanzu yana neman zama tarihi.

Shin yaya aka yi yanzu zumunci ke neman zama labari a tsakanin al’umma?

Shirin Daga Laraba na kunshe da bayanai. A yi sauraro lafiya.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan