✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Mutane Ke zubar Da Ladar Azuminsu Kafin Sallah

Labarin masu shirya bikin tarbar shaidan a karshen watan Ramadan

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Malamai na karfafa wa mabiya addinin Islama guiwa a watan Azumin Ramadana wurin  tsayuwar  daka wurin ibada, amma wani abin mamaki shi ne yadda a karshen watan azumin mutane ke  shagalta har su kai ga haramun wurin  bikin Sallah.

Shin kuna da labarin masu tara kudi domin shirya bikin tarbar shaidan?

Shirin Daga Laraba na wannan karon ya dubi hanyoyin da maza da mata ke bi wurin zubar da ladar ayyukan da suka yi a cikin watan Azumin Ramadana.