✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Cire Tallafin Mai Ya Shafi Rayuwarmu —’Yan Najeriya

Bayanai daga bakin wadanda cire tallafin mai ya shafi rayuwarsu kai-tsaye da kuma masana a kan wannan batu.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun ranar da aka rantsar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban Najeriya ya bayyana cewa babu tallafin mai a cikin kasafin kudin da ya gada, saboda haka tallafin mai ya tafi ke nan.

Shin ta wadanne bangarori cire tallafin mai ya shafi rayuwar ’yan kasar?

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci na tafe da gamsassun bayanai daga bakin wadanda cire tallafin mai ya shafi rayuwarsu kai-tsaye da kuma masana a kan wannan batu.