More Podcasts
Muhawara kan abin da ke sa maza tsoron matan da suka yi karatun boko mai zurfi ko masu dukiya, batu ne da ya jima yana daukar hankalin.
Shin za ka iya auren mace da ta yi boko? Me ya sa wasu mazan ke tsoron auren mata ’yan boko?
- DAGA LARABA: Yadda Yaudara Ta Zamo Ruwan Dare A Fagen Soyayya
- NAJERIYA A YAU: Ma’aikatar Shari’a ta fadi gwajin tsare gaskiya —ICPC
Shirin Daga Laraba binciko wadannan dalilai, ya kuma baje su a gadon fida, inda masana suka fede biri har wutsiya.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.