More Podcasts
Shin kun yarda cewa garin kwaki na kashe ido ko zuƙe ruwan jiki?
Wasu na shan gari a matsayin abinci su koshi, yayin da wasu ke sha don marmari.
- Yadda Za Ku Gane Kuna Da Ƙarancin Suga A Jikinku
- Makomar Shugaban Majalisa Ɗan Jam’iyyar Adawa A Filato
A cikin shirin Daga Laraba na wannan makon mun duba gaskiyar zancen cewa garin kwaki yana kashe lafiyar ido ko akasin haka.
Domin sauraren shirin, latsa nan