More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Mutane na yi wa auren wuf ko auren caraf fassara daban-daban lura da yadda auren ke tasowa da kuma dambarwar da ke dabaibaye shi.
Wasu na ganin auren wuf a matsayin auren cin kasuwar bukata.
Amma mene ne hakikanin abin da ke sa a irin wannan aure, amfaninsa ko akasin hakan?
Ku biyo mu a cikin shirin.