✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Da na sani

Wani ne abokinsa ya ce masa: “Kai wawa, kana nan matarka tana can ta samu mamarka sai bugunta take, duk ta farfasa mata jiki.” Ai…

Wani ne abokinsa ya ce masa: “Kai wawa, kana nan matarka tana can ta samu mamarka sai bugunta take, duk ta farfasa mata jiki.” Ai kuwa maimakon ya je gida ya duba, sai shi ma ya tafi gidan surukansa ya samu innar matarsa ya dau fansa. Yana zuwa gida sai ya tarar da innarsa da matarsa suna wasa da dariya.
Daga Suleiman dammanu, 08039282043