✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Chelsea ta fara yunkurin sayar da John Mikel Obi

Kulob din Chelsea na Ingila ya ce ya yanke shawarar sayar da dan kwallon tsakiyarsa haifaffen Najeriya John Mikel Obi ga duk kulob din da…

Kulob din Chelsea na Ingila ya ce ya yanke shawarar sayar da dan kwallon tsakiyarsa haifaffen Najeriya John Mikel Obi ga duk kulob din da ke bukatarsa kafin a fara kakar wasa ta bana.  Kulob din ya ce tuni ya mika bukatar haka ga kulob da dama da ke Italiya a kan farashin Fam miliyan 5 idan an samu mai saye.
Kafar sadarwa ta Daily Mail ce ta kalato wannan labari.