✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ce bante!!!

Wani Bahaushe ne gardama ta sarke a tsakaninsa da wani Bafulatani a kan babu abin da Bahaushen zai iya tilasta shi ya fada ko ya…

Wani Bahaushe ne gardama ta sarke a tsakaninsa da wani Bafulatani a kan babu abin da Bahaushen zai iya tilasta shi ya fada ko ya aikata ba tare da son ransa ba.
Ran nan sai Bahaushen ya gamu da Bafulatanin ya ce yau zan ga karyar kin bin umarnina.  Sai Bafulatanin ya ce karyarka ta sha karya.  Sai ya ce “Ce bante.” Bafulatani ya ce na ki, ya sake cewa “Ce bante!!” Bafulatani ya ce na ki. Sai ya ce masa meye ba za ka ce ba? sai Bafutatanin ya ce “Banten.”
Daga Ahmed Garba Mohammed, 08028797883