Wasu daga cikin manyan jami’an Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) tare da manyan jami’an tsaro na kasar nan sun yi zama da wakilan kamfanonin sadarwar…