Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan da aka fi samun gobara a irin wannan lokaci na hunturu…