Uwargidan Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Hajiya Hafsat Mannir Muhammad Dan’iya, ta kaddamar da shirin soma koyar da matasa maza da mata sana’o’in hannu domin dogaro…