Aminiya: Mene ne dalilin kirkiro wannan kungiya? Hajiya A’isha: Bismillahir rahamanir rahim. Da farko dai wannan kungiya mun sanya mata suna MALLPAI kuma mun kirkiro…