Kungiyar ’Yan Acaba da Keke NAPEP ta Kasa (NACTOMORAS), reshen Jihar Gombe ta ce tana samar wa gwamnati kudin shiga na miliyoyin Naira duk shekara.…