Wasu mutum bakwai sun rasa ransu sakamakon hatsarin kwale-kwale lokacin da suke tafiya a karamar hukumar Shagari a jihar Sakkwato ranar Litinin.