Gurji na dauke da sinadaran magance gautsin fata sannan yana taimakawa wajen sanya fata sheki da laushi. Kashi casa’in da biyar na gurji na dauke…