Rahotanni na nuna cewa tsohon farkon zababben mataimakin shugaban kasa a tarihin Najeriya, Chief Alex Ekwueme ya rasu. A saurari karin bayani.