Man kadanya na dauke da sinadarai masu yawa; kamar sinadaran gyara fatar jiki da na fuska da kuma sinadaran gyaran gashin kai.