Assalamu alaikum Uwargida yaya yara? Tare da fatan ana cikin koshin lafiya. Zazzagawa aka fi sani da sharbar faten tsaki musamman a taron bikin aure…