Tsohon saurayin fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Booth, Ibrahim Ahmad Rufai wanda aka fi sani da Deezell ya karyata batun cewa shi ne ya dauki bidiyon…