Mai martaba Sarkin Saminaka Alhaji Musa Muhammad Sani ya nada Uwargidan Gwamnan Jihar Kaduna Hajiya Hadiza El-Rufa’i a matsayin Magajiyar Saminaka a ranar Litinin da…