Marubutan Hausa sai ku farka, Aikinku na da girma ba kadan ba. Rubutunku don ya zarce warka, Zango ne mai tsawo ba kadan ba…