Taron masana da manazarta na kungiyar Nazarin Hikimomin Al’ummun Najeriya (Nigerian Folklore Society) na bana, wanda aka gudanar na tsawon kwanaki uku (30 ga Afrilu…