Matashin marubuci Haruna Birniwa ya rubuta littafin ‘Wasika Zuwa Ga Sarkin Kano’ cikin wani salo da yake bako a Adabin Hausa. A tattaunawarsa da Aminiya,…