✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Burina in ilimantar da al’umma – Malama Hauwa Balarabe

Hauwa Balarabe kallabi ce a tsakanin rawuna, domin baya ga kasancewarta jinin sarauta, Malama ce da ke koyarwa a Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna (COE)…

Hauwa Balarabe kallabi ce a tsakanin rawuna, domin baya ga kasancewarta jinin sarauta, Malama ce da ke koyarwa a Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna (COE) Gidan Waya, da kuma Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), wacce ta yi gogayya da maza a fagage daban-daban kuma ta samu nasara a rayuwarta. Ta bayyana irin fadi-tashin da ta yi a rayuwarta ga wakilinmu a tattaunawar da suka yi kamar haka: